Lemon tsamiya

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Naji dadin lemon sosai na ajiye shi a fridge kwanana biyu inasha domin yayi matuqar min dadi

Lemon tsamiya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Naji dadin lemon sosai na ajiye shi a fridge kwanana biyu inasha domin yayi matuqar min dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Na'a na'a
  3. Sugar
  4. Citta d kununfari
  5. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na wanke tsamiya ta d na'a na'a se naxuba acikin tukunya nasa ruwa da cittah d kununfari kadan n dora a wuta suka tafasa nakashe na ajiye a gefe

  2. 2

    Se nayi blending din Cucumber na tace ruwan na ajiye gefe

  3. 3

    Sena tace ruwan tsamiyan bayan ya huce, nazuba ruwan Cucumber din nasa sugar zaki iya dada ruwa sannan Cucumber din ba dayawa ake niqawa ba yar kadan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes