Lemon tsamiya

deezah
deezah @cook_18303651

Lemon tsamiya yana taimakawa wurin sa abinci yai digesting da wuri.

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya yana taimakawa wurin sa abinci yai digesting da wuri.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Suga
  3. Fulebo
  4. Cocumber
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tsamiya ki da farko dai

  2. 2

    Sekisa tsamiya acikin roba kizuba ruwa aciki seki barshi ya jiqa

  3. 3

    Seki niqa cocumber din a blender kisa agefe

  4. 4

    Se ki mustsike tsmiya da ludayi kitace shi daban

  5. 5

    Seki tace shima cocumber din akan tsamiya kizuba suga,fulebo,asa a fridge yayi sanyi se sha 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes