Miyar Guro danye

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan miya bata buqatar kayan miya masu yawa

Miyar Guro danye

Wannan miya bata buqatar kayan miya masu yawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Guro danye
  2. 5Tarugu
  3. Tafarnuwa
  4. 1Albasa
  5. Daddawa
  6. Ajino moto
  7. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki nika tarugu albasa da tafarnuwa ki zuba nama cikin tukunya

  2. 2

    Kisaka dandano da daddawa ki barshi da kayan kamshi duk suyi ta dahuwa tare kusan awa daya

  3. 3

    Da sun dahu se ki goga guron ki da grater ko kiyi blending
    Se kisaka ya dahu ba sosai sai ba kada ta tsinke se ki kwashe
    Wannan musamman zeyi dadi da tuwon semo ko na alkama ko tuwon dawa

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (8)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Wani girkin sai yan sokoto 🙊🏃‍♀️mene guro kuma

Similar Recipes