Jollof rice

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

Tanada dadin yin lunch

Jollof rice

Tanada dadin yin lunch

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutum 1 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Kayan dandano
  4. Mangyada
  5. Kayan kamshi da curry
  6. Carrot da piece
  7. Soyayyen nama
  8. Cabbage, tomato, cucumber da albasa

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Nasoya mai na da albasa Sai na zuba jajjagen kayan miyana

  2. 2

    Daya soyu Sai na tsaida ruwan na zuba kayan kamshi da kayan dandano

  3. 3

    Kayan ya tafasa Sai na zuba shinkafa da ta fara dahuwa Sai na sa carrot, piece da curry

  4. 4

    Sai nayanka albasa na zuba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

Similar Recipes