Dafadukan shinkafa da lawashi

Tastes By Tatas.
Tastes By Tatas. @cook_14217106
Bauchi

Dafadukan shinkafa da lawashi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Jajjagen kayan Miya
  3. Yankakkun lawashi
  4. Kayan kamshi da dandano
  5. Mangyada
  6. Curry
  7. Soyayyen nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dora tukunya akan wuta ki zuba mai da albasa, in ya soyu saiki zuba kayan miyan

  2. 2

    In ya soyu sai ki sa kayan kamshi da dandano ki tsaida ruwa

  3. 3

    Idan ruwan ya tafasa sai ki zuba shinkafan har sai ta tsotse sai ki kashe wutan ki zuba lawashin ki rufe ki barshi y turara sai aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tastes By Tatas.
Tastes By Tatas. @cook_14217106
rannar
Bauchi
cooking is in me
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes