Offal pepper soup (kayan ciki rago)

MIMI'S CUISINE (GARKO)
MIMI'S CUISINE (GARKO) @cook_17120418

Kano Nigeria

Offal pepper soup (kayan ciki rago)

Kano Nigeria

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr
2 plate
  1. Offal (kayan ciki)
  2. Onion
  3. Pepper
  4. Seasoning
  5. Garlic
  6. Ginger
  7. Oil
  8. Pinchsalt
  9. Curry
  10. Thyme
  11. Ero(daddawa)
  12. Dice of arish potatoes if wanted

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Dafarko uwargida xata fara wanke kayan cikinta yadda yakamata tatabbatar daya wanku saita sa atukunya

  2. 2

    Bayan tasa acikin tukunya sai takawo dice of onion dinta, seasoning,curry,thyme, bayan tayi greating din ginger da garlic sai pinch of salt.

  3. 3

    Sai uwargida takawo ruwa tasaka sai arufe for 40min.

  4. 4

    Bayan wannan sai uwargida takawo ruwa tasaka, Seasoning,curry, sai greating onion, pepper,garlic sai takawo daddawa sai mai 3spoon sai dice of arish potatoes in tana bukata sai ta rufe for like 15min.

  5. 5

    Shikenan uwargida ta kammala offal pepper soup dinta

  6. 6

    Need your prayers, like, comment and share.

  7. 7

    Repost is prohibited ⚔️⚔️⚔️⚔️⚔️❌❌❌❌.

  8. 8

    08143771829

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
MIMI'S CUISINE (GARKO)
MIMI'S CUISINE (GARKO) @cook_17120418
on

Comments

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Assalamu alaikum
sannu da qoqari girki yayi kyau
Don Allah shiga wannan group a Whatsapp do min in turo miki video yadda zaki koma Hausa App https://chat.whatsapp.com/IPnkZGrpOuc2QGdVy39Tdz
Cookpad- Ayi dahuwa cikin farin ciki!

Similar Recipes