Tura

Kayan aiki

  1. Vegetables
  2. Tomato paste
  3. Soy sauce
  4. Seasoning
  5. Spices
  6. Cabbage
  7. Onion
  8. Say sou

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa nama bayan kin gama saiki zuba oil, tafarnuwa, onion, Cumin, cikin tukunya ki soya sama-sama bayan yan minutes saiki zuba naman akai kikara juyawa saiki zuba tomato paste Akan naman kikara soyawa saiki rufe su soyu harsai kinga man yayo sama zakiga tayi kauri sosai saiki zuba ruwan nama ki daidai ta kaurin da kike bukata zaki iya kara dandano,, saiki kara rufewa idan ta soyu man yayo sama dama kin riga da kin yanka su

  2. 2

    Carrot, cabbage, onion saiki zuba akai ki juya kisa soy sauce, Black pepper, meat masala, powder ginger, saiki juya sosai ki rage wuta Yayi kamar minutes 5 haka shikenan sai a kashe aci dadi lfy 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

sharhai (7)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Bari mushigo jirgi zuwa ci wana kaya dadi😋😂

Similar Recipes