Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Gishiri
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki fere dankalin ki

  2. 2

    Sannan ki yayyanka fale fale
    Zaki iya amfani da fila (abin fere dankali)

  3. 3

    Ki wanke ki tsane a colender sannan kisa gishiri kadan

  4. 4

    Ki daura Mai idan yayi zafi kisa dankalin yasoyu
    Amma suyan kayau Kayau aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes