Potato soup

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

Wannan miyar xaki iya cintada shinkafa,sakwara tanada daɗi sosai wllh

Potato soup

Wannan miyar xaki iya cintada shinkafa,sakwara tanada daɗi sosai wllh

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5Tattasai
  2. 4Attarugu
  3. 2Albasa
  4. Dankalin turawa 6_8
  5. Mai
  6. 5Maggi
  7. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara wanke kayan miyarki kiyi blending sosai saiki ɗora fry pan ki xuba mai

  2. 2

    Daganan saiki xuba albasa idan tafara golden brown saiki xuba kayan miyarki da nama da ruwan namanki

  3. 3

    Sannan kisaka maggi kiɗan bata 5mnts saiki ɗauko dankalinki dama kin gyareshi saiki xuba shi haka ake sakashi coz kunsan shima yanada ruwa jikinsa kuma bashida wuyar dahuwa

  4. 4

    Saiki rufe kisake bata 10mnts low heat xakiji ƙamshi yafara tashi wannan dankalin xayyi kamar ƙwai shikenan our potato soup is ready
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Wannan ai dadi ne overload 🔥🔥🔥

Similar Recipes