Jalop din potatoes

Hafsy kano2020
Hafsy kano2020 @hafsamuhammadhassan
Kano

Ina xaune kawai saina farajin kwadayi🤤 🤩, sai nyi tunanin inyi jalop din potatoes mn, gsky ymin ddi sosai✨😘

Jalop din potatoes

Ina xaune kawai saina farajin kwadayi🤤 🤩, sai nyi tunanin inyi jalop din potatoes mn, gsky ymin ddi sosai✨😘

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Potatoes
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Thyme
  8. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki sami dankalinki ki fereshi ki yankashi yanda kikeso

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhu ki yanka albasa

  3. 3

    Ki xuba mai a tukunya nida na hada mangyada da manjane sai ki soyaa kayan miyarki aciki sai ki tsaida ruwan girki

  4. 4

    Ki zuba dankalinki inya tafaso ki maggi da kayan kamshi ki barshi ya dahu, aci lfy🤩

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Hafsy kano2020
Hafsy kano2020 @hafsamuhammadhassan
on
Kano

Similar Recipes