Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1.shuwaka
  2. 2.mai
  3. 3.nama
  4. 4.magi
  5. 5.kayan miya
  6. 6.kanwa
  7. 7.gishiri
  8. 8.egusi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara sakama shuwakarki kanwa da gishiri bayan kin saka sai ki daka ko ki wanke da hannu dan dacin ya fita in kinaso kigane dacin yafita da kinga ta daina kumfa dacin ya fita

  2. 2

    Bayan kin gama wankewa sai ki ajiyeta gefe

  3. 3

    Sai ki dauko kayan miyanki da kika gyara kika markada ki dora a wuta ki wanke nama kisaka da albasa kadan sai ruwan ciki ya tsotse sannan sai ki saka mai daya fara soyuwa sai kisa ruwa kisa magi curry sannan sai kisa shuwakarki sai ta kusa dahu sannan kisa eugi kibarta har ta dahu sai ki sauke zaki iyaci da kowane irin tuwo

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes