Tuwon shinkafa da miyar egusi

Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Tura

Kayan aiki

  1. 1.shinkafa
  2. 2.nama
  3. 3.kayan miya
  4. 4.kayan kamshi
  5. 5.egusi
  6. 6.mai
  7. 7.magi
  8. 8.alayyahu
  9. 9.albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara dafa shinkafar ki har ta dahu dai dai tuwo sannan sai ki tuka ki kwashe

  2. 2

    Bayan kin gama sai ki tafasa namanki ki jajjaga kayan miya ki dora a wuta kisa mai ki soya sama sama sannan sai kisa ruwa da kayan kamshi magi curry da kuma egusi kibarta tayita tafasa sai ta Ku nuna sannan ki yanka alayyahunki da albasa ki saka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Gaskiya tuwon nan ya mulmulu 😍🥰 damn miyar kuka nayi kuma inada man shanu 😅

Similar Recipes