Dafa dukan shinkafa da wake da shuwaka

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Abuja Nigeria
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tsinka ganyen shuwaka ki wanke ki zuba a tukunya, ki zuba ruwa kisa kanwa, sai ki daura awuta. Ki bari ya tasafa ya nuna yayi laushi, sai ki sauke ki wanke shi tass dacin duka yafita. Sai ki ajiye agefe

  2. 2

    Ki yanka albasa ki soya da manja ya suyo kadan, sai kisa tomato da tattasai da attarugu da kikayi blending ki kara soyawa, ki zuba ginger, garlic, curry, thyme sai ki suya su tare sai sun nuna

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa ki rufe ya tafasa, daman kin gyara wake, sai ki wanke ki zuba wanken kisa maggi da shuwakar da kika wanke sai gishiri dan kadan, sai ki rufe tukunyar,waken tayi ta dahuwa sai tayi rabin dahuwa sai ki wanke shinkafa ki zuba ki kara rufewa

  4. 4

    Kina dubawa time to time ko ya nuna ko kuma yana bukatar ki kara ruwa

  5. 5

    In ya nuna sai ki sauke done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

Similar Recipes