Dankali da kwai

Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
GOMBE

Simple and healthy breakfast

Dankali da kwai

Simple and healthy breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. dankalin turawa
  2. mai na suya
  3. kwai
  4. gishiri da albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki fere dankalinki ki ya kasu sirara a tsaitsaye
    Saiki wanke ki xubar da ruwan saiki saka gishiri kadan ki juya saiki zuba aciki mai mezafi kibarahi yasoyu

  2. 2

    Saiki sami pan ki xuba mai kadan saiki dauko koyinki bayan ki fasashi acikin wani kwano kiyanka masa albasa ki saka gishiri kadan saiki juyr acikin mai din bayan kasan ya soyu saiki juyashi saman ma ya gasu kinayi kina matsa shi dan ruwa ruwa jikin keai din ya fita.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes