Soyayyen taliya da fara da miya

Bongel Cake And More
Bongel Cake And More @mahabubb
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Gren bins
  3. Carrot
  4. Kanyen Albasa
  5. Ugu
  6. Maggi
  7. Corry
  8. Gishiri
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki dafa taliya kisayeta kisamu Corrot kisamu gren bins Albasa kiyankasu salasala sai kizuba Mai kan tukunya kisa Albasa kisoya samasama sai kizuba su Corrot dasu girin bins da sauransu ki zuba sai kimosa kisa taliya ki mosa sai kisa ugu da lawachi shikinan ta kare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai

Similar Recipes