Kayan aiki

  1. Nama
  2. Mai
  3. Maggi
  4. Tarugu
  5. Curry
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A daka nama ya daku tareda tarugu da albasa

  2. 2

    Sai azuba Mai ya yi zafi Sai a dora Naman aciki

  3. 3

    Aska Maggi da curry a yamutse adinga soyawa har ya soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

Similar Recipes