Doughnut 🍩

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

This is my online doughnut class recipe, I decided to drop it here fisabillillah🥰💖, zanyi kiranshi d update doughnut recipe 💃💃, and dan Allah kusani cikin addu'o'in ku bani d lpya 😓😢😭,

Doughnut 🍩

This is my online doughnut class recipe, I decided to drop it here fisabillillah🥰💖, zanyi kiranshi d update doughnut recipe 💃💃, and dan Allah kusani cikin addu'o'in ku bani d lpya 😓😢😭,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 250 gflour
  2. 25 gbutter iced
  3. 45 gegg
  4. 1/2tbp active yeast
  5. 50 gsugar
  6. 85 gruwa
  7. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu bowl din dazakiyi amfani dashi ki daura akan scale saiki turn off and on saiki zuba flour a hnkli har sai y kai yadda ake so, saiki auna butter, zaki samu bowl saiki fasa kwai ki kadashi ki ajiye gefe saiki samo wani bowl daban ki daura akan scale saiki turn off and on saiki na zuba egg din a ciki a hnkli har ki samu adadin d ake so (mostly 1 medium egg shike bada hkn) saiki juye su duk a cikin flour din

  2. 2

    Ki zuba yeast, ki auna sugar kisa, ki auna ruwa shima ki juye

  3. 3

    Saiki mixing komai y hade sannan ki dawo dashi kan working surface kiyi kneading din shi 30mnts

  4. 4

    Gashi nan after yasha bugun kato😂🥱saiki ciri kadan dg jiki ki fadi dashi kamar hk 👇 idan y rarrabe hajiya kiyi hkri ki sake bugu n minti 5😥😢, saiki na yankan dough din kina aunawa 70g

  5. 5

    Gashi nan yadda ake moulding after kin gama scaling 👇

  6. 6

    Saiki barbada flour a kan sheet din dazaki bar dough dinki ki jera akai ki barshi y tashi 45 to 50 mnts (karki sakashi a rana domin y tashi doughnut y fison natural warm ki rufe windows din kitchen ki ajiyeshi ko rufewa kar kiyi) a kula👌, saiki soyashi a medium heat ko wanne ban gare zaki soya shi like 3mnts is ok

  7. 7

    (kafin ki fara suya dole ki bar mai naki y danyi zafi kmr 5mnt hk, idan b hk b doughnut dinki will soaked oil😓)

  8. 8

    Ok maassalam

  9. 9

    Dan Allah kar ku mnta damin addua 😢, dan ko wajen rubutun nan naji a jikina jiki duk bb kwari amma a hkn nayi 😭😭 kar ku mnta f ina tuni

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes