Umarnin dafa abinci
- 1
Put your flour in a bowl then add water to the flour not too wet, use your hand to mix it well, you will be mix it till you get an even small round balls like you see in the picture
- 2
Put it in seeve then preheat water in a pot place the seeve onto the hot water cover it well no vapour should be out till cook
- 3
When it is cook leave it to cold then wash it with cold water
- 4
Let sit for the water to drain out of it, when is drains put it back on the fire to cook again
- 5
When is cook you wont taste the bitterness that mean your wasawasa is ready
- 6
Now let make the sauce put your pan on fire add oil, chopped onion, grated tatase pepper and garlic fry it for about 5mn then put crayfish, maggi, curry and thyme and continue to fry for another 3mn
- 7
After 2min reduce the sauce in another bowl and put kpomo
- 8
Bring your wasawasa put salt and sauce
- 9
Mix it well and enjoy with fish and salad, you can cook spaghetti or beans to enjoy with it
- 10
😋😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Wasawasa (yam couscous)
#Gargajiya Wasawasa abici nai da mukeci tun muna yara ana siyar dashi hadai da taliya ko wake to yaw ina zaune kawai sai ya fadomu a rai dama inada gari albo wadan nakeyi tuwo Amala dashi shine na shiga kitchen na hadoshi kuma yayi dadi sosai 😋 Maman jaafar(khairan) -
Unripe plantain porridge (Patte plantain)
#holidayspecial Wana abici na igbo ne mutane enugu state kuma akaiw dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Pate doya(yam porridge)
Pate doya yarbawa nacewa asaro abici ne mai cika ciki sosai Maman jaafar(khairan) -
Miyar kubewa dayen (okro soup)
#Hi inaso miyar kubewa shiyasa nake yawa yishi sabida yana wucewa da duk tuwo da kasamu😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Smoky Jollof Rice and peppered chicken with plantain
#SallahMeal Na kona biyu banyi jollof rice ba kuma abunda yasa shine oga baicika so jollof rice ba shiyasa bana yawa yisa to se gashi inata marmari shi shine nace to bari nayi koda kadan ne ni da yara muci ama abun mamaki jollof rice din yayi dadi Sosai har oga seda yaci hada nema kari 😂 Maman jaafar(khairan) -
Pate doya
To wana pate dai maigida yace ayi mishi sana yaji yaji sosai ,sana yace da ruwa ruwa yakesonta sabida mura na damushi Maman jaafar(khairan) -
-
Fish Onion Sauce
Wana miya kina iya cinsa da duk abunda kikeso kuma ga sawki yi Maman jaafar(khairan) -
Eggplant sauce with boiled yam
#holidayspecial wana miya nayishi sabida oga yace yana bukata cewa na kona biyu banyiba, dayaje siyo eggplant se ya siyo guda tak a ganinshi wai yagan yanada girma , nace ai dazaran an tafasashi seya dawo karami to haka de nayi miya da guda daya ama yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Vegetables Jollof rice
Abokaina oga nai suka kawo muna ziyara ciki weekend shine nayi musu wana jollof rice kuma Alhamdulillah suji dadinsa dan hada takeaway 😂😂, koni da na dafa naji dadi jollof dina kodade ba dewa na samuba na hada musu da coleslaw ama I'm very sorry ban dawki pictures din coleslaw ba sabida rana nayi busy aiki yayi mu yawa kusan yadan gari namu yake babu mai taimako kanayi kuma ga yara na damuka 🥰 Maman jaafar(khairan) -
Roasted Asparagus, potatoes with salmon, prawns white sauce
#holidayspecial Asparagus wani vegetables ne shima mai kara ma mutu lafiya jiki yaw nace bari nayi sharing daku🥰 Maman jaafar(khairan) -
Tilapia fish peper soup
#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Peppered tilapia fish
#Hug Inaso tilapia fish shiyasa ina gayata @Sams_Kitchen sabida nasanta daso kifi , @ummuwalie, da @nafisatkitchen bisimillah ku Maman jaafar(khairan) -
Quick and Easy Jollof rice
Wana jollof rice banida niya yisa kwasam wata friend dina ta kirani wai zatashigo wajena zuwa anjima shine yasani na tashi hadashi sabida banaji dadi mutu yashigo wajena beci komai ba , to inaciki hadawa shine na tuna cewa ai AUNTY JAMILA TUNAU @Jamitunau tace tanaso ciki week dina ayi postings jollof rice shine na fara dawka pictures kodade inada recipe na jollof Maman jaafar(khairan) -
-
Cat fish pepper soup
#SallahMeal yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah yasa karbabiya mukayi, Allah yayiwa zuriya albarka, Allah ya bamu zaman lafiya da abunda lafiya zataci.Wana pepper soup shine first meal dina na yaw rana sallah dashi family na sukayi breakfast kami suje sallah IDI kuma yayi dadi sosai Maman jaafar(khairan) -
-
Quick prawns and vegetables couscous
To gaskiya dai bancika so couscous ba nafiso nasha kunu shi hade da yoghurt to naje na dafawa yara shikafa sai sukace nayi musu couscous shine nayishi so simple and quick kuma yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
Gashashen nama rago
Ina gayata @zee's kitchen ,@harandemaryam da @Amal safmus bisimillah ku Maman jaafar(khairan) -
Fish and prawns in coconut gravy
Wana miya kina iya cinsa da shikafa, taliya , couscous ko bread Maman jaafar(khairan) -
Smocked mackerel fish sauce
Wana sauce kina iya cinsa da doya, potatoes, shikafa Maman jaafar(khairan) -
NKWOBI(Peppered COWLEG)
#Oct1strush Nkwobi abici ne na mutane igbo da akeyi da cowleg tun ciki WAZOBIA contest naso nayishi ama Allah be bani ikoba har aka gama ama nayi alkawari yishi shiyasa nayi Maman jaafar(khairan) -
Spinach egg
Wana miya alayaho da kwai kina iya cinsa da doya, potatoes, shikafa, couscous#endofyearrecipe Maman jaafar(khairan) -
Chicken pepper soup (farfesu kaza)
#Hi Wana farfesu nayishi ne dan jin dadi iyalina Maman jaafar(khairan) -
Fusilli and Smocked salmon fish
Wanibi se ka tashi ka rasa mai zaka dafa , yaw de ga abunda na hadawa yara kuma suji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan) -
-
Mackerel fish pepper soup
#mysallahmeal Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Maman jaafar(khairan)
sharhai