Kayan aiki

  1. Garin Dan wake
  2. Mai
  3. Kanwa
  4. Garin kuka
  5. Ruwa
  6. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tanadi garin Dan wakenki gashinan

  2. 2

    Sae ki zuba garin kuka da Maggi ajino moto da gishiri duk ki xuba cikin garin Dan wakenki

  3. 3

    Sae ki jika kanwa ki xuba cikin garin Dan wakenki

  4. 4

    Sea ki kama xuba ruwa kina juya garin harse ya hade wuri guda Kamar haka Amma bada tauri sosai ba

  5. 5

    Sae ki aza ruwa saman murhu, idan suka fara tafasa sae ki fara kada Dan wake Kamar haka, sae ki tsareshi kina dubawa idan yayita tafasa sae ki kada daya cikin ruwa kici kiji in ya dahu

  6. 6

    Shikenan Dan wake y kammala

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Asma'u Muhammad
rannar

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Mamu01 dagani this will be delicious and it is well explained @Ayshat_Maduwa65 @cookingwithseki come lets eat 😊😊

Similar Recipes