Per boiled indomie da dafaffen kwai

maryam kabir
maryam kabir @maryamsmart
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mins
1 serving
  1. 1Indomie medium size
  2. 1Kwai
  3. 3Attaruhu
  4. 1Albasa
  5. 1Ruwa kofi
  6. Seasoning dai dai dandano

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Zaki sa ruwanki kofi daya a tukunya ki daura a kan wuta

  2. 2

    Ki xuba mai cokali 2, ki saka kwanki a cikin ruwan

  3. 3

    Sai ki jajjaga attarugunki da da albasa

  4. 4

    Sai ki zuba aciki tukunyanki

  5. 5

    Sai kisa seasoning dinki acikin dai dai dandanno

  6. 6

    Sai kisa indomie ki cikin tukunya

  7. 7

    Bayan 5minutes Sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
maryam kabir
maryam kabir @maryamsmart
rannar

sharhai

Similar Recipes