Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20minute
2 yawan abinchi
  1. 2Indomie
  2. Maggy star1
  3. 1Albasa Medium
  4. Mai kadan
  5. Kayan Miya
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

20minute
  1. 1

    Ki Dora ruwa kanwuta Ki sa kayan Miya jajjagagge, kizuba Mai kadan

  2. 2

    Kizuba Indomie yaita nuna, kisa Albasa d kk Yanka, inya nuna ki sauke

  3. 3

    Aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes