Tura

Kayan aiki

  1. Taliya 1 sachet
  2. 1/4 cupmai
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Curry
  6. Tarugu
  7. Tattasai
  8. Albasa
  9. Danyar zogala

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara tattasai,tarugu da albasa saiki jajjaga ko barzasu da blender

  2. 2

    Zaki aza tukunya a wuta ki zuba mai inyayi zafi sannan ki soya jajjagenda kikayi

  3. 3

    Inkin sayashi sama-sama sannan ki zuba ruwa yadda bazasuyi yawa ba

  4. 4

    Idan ruwan sun tafasa saiki sa Maggi,gishiri da curry dakuma zogalarki da kika gyara kika wanketa da Dan gishiri karan

  5. 5

    Zaki dan rufe kamar 5mins sannan ki zuba taliya ki motsa sosai saboda kada ta hade wuri guda

  6. 6

    Zaki rufe ki barta kamar 10mins sannan ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar
Sokoto

Similar Recipes