Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Ruwa
  7. Curry
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke albasa da tarugun ki,kiyi blending din su amma kar su niku sosae

  2. 2

    Sae dora tukunya akan wuta ki zuba mai,ki zuba markaden albasa da tarugu ki soya su idan suka soyu sae ki zuba ruwanki saka dandano da gishiri,da curry kadan

  3. 3

    Idan suka tafasa ki zuba taliyar ki,ki bar ta da dahu amma ki dinga yi kina motsawa saboda kada ta lake.

  4. 4

    Aci dadi lafia

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes