Wainar gero

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Wainar gero akwai dadi musamman kasameta da safe 😄#oldschool

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsSufaffen gero
  2. Karkashi
  3. Kanwa
  4. Mai
  5. Garin kuli
  6. Vegetables

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Najika gero kamar na 5 hrs namarkadashi nazuba yeast da karkashi narufeshi yakwana

  2. 2

    Danazo suya nazuba ruwan kanwa domin kashe tsamin kullun. Nasoya a tandar waina. Nahada da cabbage dina da garin kuli naci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes