Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 1 cupRice
  2. Carrots and green beans
  3. Veg.oil
  4. Seasoning, tumeric, onions
  5. Ginger n garlic
  6. Curry,salt
  7. 2eggs
  8. 4Fried beef, tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fasa kwai nazuba gishiri kadan da mai, na scrambling nashi na aje

  2. 2

    A dafa shinkafa tare da tumeric,ta kwana a fridge

  3. 3

    Yanka veggies nasa Mai a tukunya najuye su da soyayyen nama da tarugu da magi da curry da albasa sai ruwan nama kadan snn najuye shinkafa da scramble eggs din na barshi a bude ma 4mnts.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes

More Recommended Recipes