Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cuprice
  2. Food colour red, green & yellow
  3. Seasoning da curry, thyme,garlic
  4. Tattasai da tarugu da albasa
  5. Kaza ko nama, mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki raba shinkafarki kashi uku kiyi perboiled daya kashi kizuba red food colour na biyun kashi kizuba green food colour na uku ki kashin kizuba yellow food colour

  2. 2

    Idan ko wanne yatasa ki sauke ki wanke ki tsane a matsami ki barta tasha iska

  3. 3

    Daya bangaren ki jajjaga tarugunki da tattasai da albasa kadan ki soya ki ajiye agefe. sa'annan ki tafasa kazarki ko namanki da seasoning da kayna kamshi ki ajiye agefe.

  4. 4

    Saiki dauko nonstick pot dinki ki zaba mai madaidaici idan yayi zafi saikidauko shinkafarki da kk tafasa ki hade giri daya ki kijuyesu ackin acikin tukunyarki ki kirka soyawa ahankali kinayi kina juyawa Dan kartakone idan tayi zakiga tafara canja kala

  5. 5

    Saiki dauko soyayen jajjagenki xuba akai ki dauko ruwan tafasan namanki kizuba duka acikin soayyar shinkafar kizuba magi kadan tunada agurin tasar nama kinsaka kisaka marfi kirufe dan ta tirara kirage wuta idan tayi zaki kanshi yafara tashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deejah wali
deejah wali @cook_16959529
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes