Meat sauce

Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery

Wani dan jajjagene me dadi da saukin sarrafawa xaka iya ci da shinkafa ko taliya ko bread ko adora akan fried rice.

Meat sauce

Wani dan jajjagene me dadi da saukin sarrafawa xaka iya ci da shinkafa ko taliya ko bread ko adora akan fried rice.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Rabin awa
  1. Nama
  2. kabeji
  3. albasa
  4. Attaruhu
  5. karas
  6. mai
  7. Sinadarin dandano
  8. Spices

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Xaki dafa namanki dai ki yayyankashi kanana sai ki ajjeyishi sai ki yanka wnn kabejin naki da albasa da carrot sai ki dorasu akan pan kisa huta kana kidinga jujjuyasu idan snfara laushi sai ki jajjaga attaruhunki ki xuba kika ho maggi daidai test dinki ki xuba ki sa spices sai ki dauko namanki kixuba sai kisa mai kadan shikknan angaama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery
rannar

Similar Recipes