Meat pie

Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery

Abuna musamman dan jin dadih

Meat pie

Abuna musamman dan jin dadih

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Rabin awa
  1. 2 cupFulawa
  2. 1Kwae
  3. Sugar 1tsp
  4. 2 tblsMilk powder
  5. 1 tspB powder
  6. 2Maggi
  7. 1/3 cupButter

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Xaki sami bowl kisa butter kimurxata ki xuba kwae kisa sugar kisa milk powder ki baking powder kiyi mixing dinsu sosai sai kisa ruwa 1/3cup kiyi mixig sai kixuba fulawa kiyi mixing sai ki dauko meat pie cutter kifitarda shro din

  2. 2

    Filling
    Minced meat
    Attaruhu
    Albasa
    Maggi
    Spices

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery
rannar

Similar Recipes