Meat pie

Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
Hadejia

Meat pie hanyace mai sauki wajan yiwa yara break Dan yanada saukin aiki bashida daukan lkc

Meat pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Meat pie hanyace mai sauki wajan yiwa yara break Dan yanada saukin aiki bashida daukan lkc

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mint
  1. 2 cupfour
  2. 2 tblsbutter
  3. 1 tspbarking powder
  4. 2egg
  5. Dambu
  6. Salt

Umarnin dafa abinci

10mint
  1. 1

    Zaki tankade flour ki sai kisa mata butter, kwai, baking powder, da Dan salt kadan sai ki mirtsiketa duk suhade jikinsu sai kisa ruwa kadan ki kwaba ta takwabu sosai,

  2. 2

    Sai ki kunna oven dinki, sai kidawo kan kwabinki kifara rolling kinayi kinasa masa dambu, inkingama sai kifasa kwai ki kada kina shafawa ajikin meat pie dinki, amfaninsa shine yanasashi yayi kyau a ido, inkingama sai kisashi a oven ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes