Ring donut

Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery

Yna da dadi da saukin sarrafawa ga kyau a ido

Ring donut

Yna da dadi da saukin sarrafawa ga kyau a ido

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFulawa
  2. 1Kwae
  3. cupButter1/2
  4. 1/3 cupMilk powder
  5. 1 tblsYeast
  6. 1/3 cupSugar
  7. Gishiri kadan
  8. 1/3 cupRuwan dimi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisami bowl ki xuba fulawa kisa yeast ki milk kisa sugar kisa kwae kisa gishiri sai kisa riwan dimi kiyi mixing dinsu sai kixuba butter ki kara mixing

  2. 2

    Sai kisami abun murji ki murxa shi sai ki dauko donut cutter kifitar da sharp din sai kisa shi arana yatashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery
rannar

Similar Recipes