Salad

@M-raah's Kitchen @cook_13834336
#kanostate#Cin abinci zalla baya dadi kaman a hada shi da salad ga dadi ga qara lfy
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke latas dinki ki yayyanka ki wanke su timatir albasa apple da cucumber se ki yayyanka shikenan se ci
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Simple salad
Salad mahadin abincine ko aci da abinci ko zallanshi yana da dadi ga qara lfy @M-raah's Kitchen -
Simple salad
Wannan salad din n hada shi be lokacin d xanci abinci Rana naji dadinsa sosae Zee's Kitchen -
Salad Mai kwai
Salad abinci ne marar nauyi Wanda za a iyaci da dare ko Rana ko ahada shi da abinci da yayi maka ummu tareeq -
-
-
Shinkafa da miya da salad
#sahurrecipecontest shinkafa na daya daga cikin abinda iyali na sukeso saboda dadinta musamman idan aka saka mata salad Kuma tana qara lafiya saboda ta qunshi sinadarae masu gina jiki a gareta na zabi nayi shinkafa a lokacin sahur saboda tanada riqe ciki Kuma Bata saka Shan ruwa idan kuka gwada zakuji dadinta Fatima Bint Galadima -
Fattoush Salad
Wannan hadin salad yana da dadi,kuma zaki hada masa dressing din da kike so. Jahun's Delicacies -
-
-
Fattush salad
#unique, #ramadanclass wannan salad din yanada dadi sannan akwai saurin hadawa tare da cin kudi kalilan Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Sweet corn salad
Na kansance ma abociyar son ganye kwarae d gsk ban son cin abinci b tare d ganye shiyasa nayi wannan hadin salad din don kaena #Hi Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Fruit salad
Yana na dadi sosai fruit salad sannan ga anfani ajiki.....INA son shansa musamman da dare Khady’s kitchen -
Mango pulp salad
#eidmubarak, Yana da dadi sosai, sannan kuma mutum na iya yinsa a madadin fruit salad dinda akafi sani. Mamu -
Creamy fruit salad
#moon a gaskiya wannan fruit salad din yafi min ko wanne irin fruit salad dadi mumeena’s kitchen -
Nikaken kayan marmari
Nikaken kayan marmari Yana da kyau a rinka Shan shi da daddare musamman ga mara da cin abincin dare. Sa'adatu Kabir Hassan -
Yankakun kayan miya da kayan lambu
#kitchenhuntchallenge Wannan vegetable salad din yanke yanken kayan miya ne da kuma su cucumber yanada dadi sosai in aka hada da abinci ga Gina jiki kuma. Wani Abu ma sai kin gwadaCrunchy_traits
-
Kwadon salad
Cin salad nada amfani sosai a lafiyar mu ynx lokacin sane y kamata mu dage d cinsa domin lafiyar mu#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15817230
sharhai (4)