Kayan aiki

  1. Ice fish
  2. Attarugu,
  3. tattasai,
  4. albasa,
  5. Maggi,
  6. onga,
  7. oil,
  8. gishiri,
  9. curry
  10. Dry ginger,
  11. cloves
  12. garlic
  13. Pancake ingredients
  14. Flour kofi 1
  15. attarugu,
  16. albasa,
  17. water,
  18. egg, 2
  19. Maggi
  20. a pinch of salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a soya ice fish ya soyu sai a ajiye a gefe, sai a rage oil din a saka albasa

  2. 2

    , sai a saka garlic idan ya soyu sai a zuba jajjagen attarugu da tattasai a Bari ya soyu, sai a zuba sauran ingredients din su soyu sosai

  3. 3

    Sai a zuba kifin a rage wuta so that kifin ya Kama jikin sa

  4. 4

    Pancake
    Za'a jajjaga kayan Miya a zuba akan flour sai a fasa egg a zuba a saka Maggi da gishiri

  5. 5

    Sai a zuba ruwa a saka whisker a dama shi ya hade jikin shi yadanyi ruwa uwa kadan sai a soya

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (3)

Brenda Njemanze
Brenda Njemanze @grubskitchen
@zarahdisina hmmm interesting never seen this combo before 😋

Wanda aka rubuta daga

zarah disina
zarah disina @zarahdisina
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes