Chips and fish

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Daga Maman jaafar(khairan)

Chips and fish

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Daga Maman jaafar(khairan)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Potatoes
  2. Mackerel fish
  3. Ginger
  4. Garlic
  5. Cloves
  6. Black peper
  7. Coriander powder
  8. Cumin powder
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere potatoes dinki ki soya

  2. 2

    Ki wanke kifi ki da lemon juice sosai seki hada su spices dinki ki shafa duka ciki kifi ki barshi yayi marinated for 3hours ko kuma overnight seki gasa a oven

  3. 3

    Kiyi sauce din tomatoes and onions ki hada dashi da potatoes din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes