Kayan aiki

Minti 30mintuna
1 yawan abinchi
  1. 1Gida_gongo daya
  2. Madara
  3. Waken suya_ Rabun gongo
  4. Aya_ gongo daya
  5. Dabino_gongo
  6. Alkama_ gongo daya
  7. Danyar shinkafa_gongo daya
  8. Ruwa
  9. Suga

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Dafarki zaki cire dattin dake cikin kayanki (wayan da na lissafo)

  2. 2

    Sai ki soya waken suya,aya, gida(daban daban za a soya ba a hadeba). Ki bare dabinon ki, Ki cire dan da keciki
    Saiki nikasu gabadaya.

  3. 3

    Zaki aza ruwanki akan wuta ki zuba garin sabaya kina juyawa har sai yayi kauri alamun ya dahu kenan.

  4. 4

    Saiki sauke, kisa madara da suga.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Hameed
Oum Hameed @ummusalma05
rannar

sharhai (11)

Similar Recipes