Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin kunu
  2. Tsamiya
  3. Suga
  4. Tsaftatacen ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dura tsaftatacen ruwan ki ya tafasa sosai

  2. 2

    Ki dibo garin kunun kisa masa ruwa sanyi kadan ki dama da kauri

  3. 3

    Ki jiqa tsamiyar ki

  4. 4

    Sai ki dauko tafasashen ruwan zafin ki zuba zaki ga yayi kauri sai ki dauko ruwan tsamiyar ki tache ki zuba, ki dama danyen garin kunun yayi ruwa ruwa ki zuba ki juya ki saka Suga. Shikenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes