Lemon cucumber da danyar citta

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
Kano

#Lemu. Yana da matukar dadi ga amfani a jiki sannan kuma kayan da akayi amfani dashi wajan hadin duk na gargajiya ne

Lemon cucumber da danyar citta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#Lemu. Yana da matukar dadi ga amfani a jiki sannan kuma kayan da akayi amfani dashi wajan hadin duk na gargajiya ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Cucumber
  2. 1Danyar citta karama
  3. Suga
  4. Ruwa mai sanyi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa sami cucumber mai kyau tare da danyar citta a wanke su tas da ruwa sai a kankare bayan cittar a yayyanka yadda zai markadu cikin sauki

  2. 2

    Sai a zuba a cikin abin markadan tare da ruwa mai sanyi a markada

  3. 3

    Gashi an markada

  4. 4

    Sai a sami rariya mai kyau a tace a zuba suga yadda akeso a gauraya sannan a zuba cikin cofi a sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes