Dankalin hausa da madara

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Abuja Nigeria

Gsky yana da dadi
More especially ga yara, inkuma anhada shi da kosai mai dumi hummm😋😜

Dankalin hausa da madara

Gsky yana da dadi
More especially ga yara, inkuma anhada shi da kosai mai dumi hummm😋😜

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali dede yawan da kike bukata, saiki wanke kisa a tukunya ya dahu yanuna

  2. 2

    Bayan yanuna saiki saka a blender kisa madara,tagari ko ta ruwa,sai sugar kiyi blending. Kikara ruwa dede kaurinda kikeso. Asha didi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

Similar Recipes