Juice din shinkafa da dankalin hausa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Habiba Abubakar kawata ce ta ban wannan recipe harnace zeyi dadi tace sosai kuwa
#ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. 1Shinkafar masa kofi
  2. Rabin kwakwa
  3. 1Dankalin hausa
  4. Sugar
  5. 1Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika shinkafarki ta kwana amma tunda azumi ake kuma ina son amfani da shan ruwa da safe na jika

  2. 2

    Se ki fere dankali ki cire ma kwakwa bawo

  3. 3

    Kisaka duka a blender ki nika se ki tace

  4. 4

    Idan kin tace se kisa sugar da madara

  5. 5

    Kisaka a freezer ko ki saka kankara don baya son zafi zeyi saurin bugawa

  6. 6

    Habiba Allah ya jikan mahaifa ya biya miki buqatun ki amin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (6)

Zakiyya Adamu Umar
Zakiyya Adamu Umar @Jikaryarnono
I can't wait to try this, looks yummy

Similar Recipes