Dankalin Hausa da yamutsatsen soyen kwai

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Dankalin Hausa yana da anfani a jikinmu kuma yana da Dadi sosai Duk yadda aka sarrafashi. Wannan abinci safe na kenan.

Dankalin Hausa da yamutsatsen soyen kwai

Dankalin Hausa yana da anfani a jikinmu kuma yana da Dadi sosai Duk yadda aka sarrafashi. Wannan abinci safe na kenan.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Gishiri
  5. Albasa
  6. Mixpy
  7. jajjagen tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankalin ki yanka yadda kikeso, ki wanke kisa cikin ruwan zahi kisa gishiri.

  2. 2

    Ki aza mai a wuta kisa albasa idan yayi zahi ki zuba dankali tareda albasa sai ki dan yayyafa ruwan zahin masu gishiri a cikin suya.

  3. 3

    Haka Zaki yi har ki kammala suyan, sai ki fasa kwai kisa jajjagen tarugu da albasa da mixpy ki motse, ki rage mai sai ki zuba ruwan kwai ki barshi ya zauna ya Fara soyuwa sai ki yamutsashi ki jujjuya ta ko ina har ya soyu sai ki sauke. Aci lahiya......

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes