Vegetables soup

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Wanan miyar tana da sauki ga Dadi#hug

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Dakanli potatoes
  4. Green pepper,red papper
  5. Coali flower
  6. Mincemeat 1/2 kilo
  7. Mai
  8. Spices, Maggi, salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi marinading mincemeat din ki ki ajiye tsahun 1hr sai ki dauko ki mulmulashi Kamar ball sai kisa Mai ki soyashi

  2. 2

    Sai ki yanka duk kayan miyar ki ki ajiye sai ki fere dankali ki dafashi kadan basai yadahuba sai ki sauke kisa Mai atukunya kisa duk kayan da kika yaka Amma Banda green paper shi sai daga karshe har da nama da dankali

  3. 3

    Sai kisa Maggi salt spices sai kisa ruwa kadan sai ki rufe yayi Kamar 5mint sai kibude kisa green papper sai ki rufe yayi 5min shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes