Miyar alaiyahu

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Wanan miya tana da matukar dadi ga kara lfy

Miyar alaiyahu

Wanan miya tana da matukar dadi ga kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Markade kayan kiya kofi biyu
  2. Manja rabin kofi
  3. Laiyahu kofi biyar
  4. Albasa babba2
  5. Kayan kamshi
  6. cupGyada1/4
  7. Nama rabin kilo
  8. Maggi8

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dauko naman ki ki wankesa kisa masa kayan kamshi da maggi ki tafasa shi

  2. 2

    Bayan nan sai ki kawo kayan kiyan ki ki soya su da manjan ki idan suka fara soyuwa ki kawo maggi ki zuba ki yanka albasa ki zuba ki motsa sai ki kawo naman ki da ruwan naman ki zuba ki motsa

  3. 3

    Bayan nan sai ki kawo kayan kamshi ki zuba ki motsa ki kawo alaiyahu dinki ki zuba ki motsa sanan ki zuba gyadar ki da kika daka ta sama sama sai ki rufe kamar minti biyar tayi sai ki sauke wanan miyar zaki iya cinta da tuwan shinkafa ko tuwan masara ko na dawa ko kuma alkama ko semo da sauran su dai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes