Jollof din taliyar hausa me kifi

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Bauchi
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Taliyar murji
  2. Mangyada
  3. Tattasai attaruhu albasa
  4. Kifi soyyaye
  5. tafarnuwaMaggi gishiri bushashshen lawashi citta

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko na jajjaga attaruhu tattasai da albasa.na dora tukunya a wuta na zuba mangyada kadan na saka albasa na soya sama sama sai na zuba jajjagen na barshi ya dan soyu

  2. 2

    Sai na zuba maggi gishiri lawashi na daka citta da tafarnuwa na saka sai na tsaida ruwa

  3. 3

    Bayan riwan ya tafasa sai na zuba taliyar murji na na barta ta tafasa daya sai na saka kifin na rupe suka karasa dahuwa shikenan na sauke. aci dadi lapia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

Similar Recipes