Kayan aiki

  1. Kwatar taliya
  2. Chokali 2 daddawa
  3. 5Maggi
  4. 1Onga
  5. Albasa1
  6. Alayyahu
  7. Karas2
  8. Mai
  9. Rabin kaza
  10. Tarugu5
  11. 2Tattasai
  12. Timatir3

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na yanka kaza nasa a tukunya nazuba albasa da maggi, nasa ruwa,

  2. 2

    Saina jajjaga tarugu nasa aciki, bayan kazar tadahu saina dan kara ruwa aciki,

  3. 3

    Na jajjaga kayan miya nazuba acikin ruwan naman, bayan yatafaso

  4. 4

    Saina zuba taliyar tareda su karas, bayan ya dahu sena sa alayyahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahina Abubakar
Rahina Abubakar @chefRahinaabubakar
rannar

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
lale marhabin😋
nima ina chi. 🤗

Similar Recipes