Shinkafa da wake

Fatima Hamisu
Fatima Hamisu @Fateeynbash

Girkin gargajiya da ba'a gajiya dashi.

Shinkafa da wake

Girkin gargajiya da ba'a gajiya dashi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1 da mint 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Maggi
  4. Ungurnu kadan
  5. Salak
  6. Kokumba
  7. Tumatir
  8. Ya'ji mai dadi
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

hr 1 da mint 30mintuna
  1. 1

    Zaki wanke wakenki da yar ungurnu, ki Dora a wuta ki barshi ya nuna, sai ki saka Maginki da shinkafa ki barsu su nuna amma ki rage wuta yanda zai nuna da kyau.

  2. 2

    Ki wanke salak dinki sai ki yanka ki qara wankewa da gishiri,ki wanke tumatur da kokumba ki yanka kalar da kike so ki wanke kwai ki dafa shi ma ki yanka yan da kike so Aci lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Hamisu
Fatima Hamisu @Fateeynbash
rannar

sharhai (2)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Kayan dadi ai shinkafa da wake karshe ce inasonta sosai 😋😋godiya

Similar Recipes