Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 2Ayaba guda
  2. Kwakwa
  3. Gyada madarar ruwa
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwanon ki mai tsafta sai ki yanka ayaba,ki karkare kwakwa ki zuba kisa gyada kisa madara asa sugar ko zuma

  2. 2

    Asha dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

Similar Recipes