Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kwakwa
  2. 3 cupsMadara
  3. 1/2 cupSugar
  4. 1/4 cupCorn flour
  5. 6 cupsRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na cire bayan kwakwata na gogata a greater

  2. 2

    Na zuba madarata DA sugar tukunya

  3. 3

    Na zuba ruwa na juya sosai

  4. 4

    Na zuba kwakwar na dora a wuta har tsahon 30mnt kwakwar tai laushi, amma bana matsawa saboda kartai bori ta zube

  5. 5

    Ga corn flour ta

  6. 6

    Na tankadeta saboda ana samun datti a ciki, na dama ta da ruwa

  7. 7

    Gashi na zubata akan ruwan kwakwata na dama

  8. 8

    Kunu ya kammala

  9. 9

    Gashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safyan Abdullahi
Safyan Abdullahi @cook_18455998
rannar

sharhai

Similar Recipes