Tura

Kayan aiki

  1. Semovita
  2. Kanwa
  3. Miyar kuka
  4. Maggi
  5. Dakakken yaji
  6. Oil
  7. Onions

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki had'a semovita da kuka a mazubi, sai ki d'akko ruwan kanwa ki kwab'a, dama kin aza ruwan zafin ki suna tafasa, bayan kin kammala had'a qullun sai ki saka d'an maggie, sannan sai ki riqa saka hannun ki cikin ruwa kina jefa dan waken ki cikin ruwan zafin, idan ya dahu sai ki zubashi a cikin ruwan sanyi then sai ki juye shi a kwando.
    Zaki soya man ki tare da albasa, zaki zuba dan waken ki a filet ki zuba mai kana ki barbad'e shi da yaji

  2. 2

    Dan wake is ready

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemahcutey
Teemahcutey @mrs_bmagorie1
rannar
Sokoto State, Nigeria
Knowing how to cook with different types of recipes indeed is a blessing, everybody can cook, i can cook, you can cook , let's meet in the kitchen and crack our brains to make our family happy with our delicacies
Kara karantawa

Similar Recipes