Mix fruit juice

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Wanan hadin Yana da Dadi Kuma zakuji dadinsa awanan lokacin na azumi saboda zafi #ramadanplanner

Mix fruit juice

Wanan hadin Yana da Dadi Kuma zakuji dadinsa awanan lokacin na azumi saboda zafi #ramadanplanner

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Orange juice
  2. Pineapple
  3. Ginger
  4. Cucumber
  5. Sugar
  6. Lime

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi blending din cucumber da Ginger Amma kadan saboda kartayi yaji sai ki yanka abarbarki ki itama kiyi blending sai

  2. 2

    Ki tace kisa lemon tsami ki hada su waje daya sai ki sa sugar ki juya sosai sai kisa orange juice akai shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes