Macaroni da wake

Zara'u Bappale Gwani
Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921

Uhmm baa magana wajen ddi😋. Ni da yara muna so Ina yawanyi🤗.

Macaroni da wake

Uhmm baa magana wajen ddi😋. Ni da yara muna so Ina yawanyi🤗.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
3 yawan abinchi
  1. Macaroni
  2. Wake
  3. Carrot
  4. Tattasai
  5. Tarugu
  6. Albasa
  7. Ganyen albasa
  8. Kayan dandano
  9. Kayan kamshi
  10. Nama
  11. Man gyada

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Da fari zaa tafasa wake in yyi laushi amma laushin ba sosaiba sai'a tace. A silala Nama in'an sauke y huce sai'a yayyan kasu kanana kanana a ajiye shi gefe. Sai a saka mai a tukunya da albasa kadan a jujjuya asa kayan miya idon y soyu sai a zuba ruwa daidai asa kayan dandano. Bayan y tafaso sai a zuba kayan kanshi arufe nadan wani lokaci sai a zuba macaroni a gauraya a rufe. Bayan 5min sai a bude a zuba wake, carrot, Nama a juya a rufe a rage wuta. A bashshi na wasu mintina kadan.

  2. 2

    Sai a zuba yankekken ganyen albasa ki rufa kina tsaye yyi 2min saiki sauke. Shikenan😋🤗.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara'u Bappale Gwani
Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921
rannar

Similar Recipes