Tura

Kayan aiki

1mintuna
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Zaki aza pan dinki ki saka sugar sai ta narke ta fara zama brown

  2. 2

    Sai ki saka kwakwarki ki rage wuta kina juyawa a hankali har ta kamshi ta chanza kala

  3. 3

    Sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes